M.Sh 30:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji Allahnku kuma zai komo da ku cikin ƙasar da kakanninku suka mallaka, za ku mallake ta. Ubangiji zai arzuta ku, ya riɓaɓɓanya ku fiye da kakanninku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Zai dawo da ku zuwa ƙasar da take ta kakanninku, za ku kuwa mallake ta. Zai sa ku yi arziki, ku kuma yi yawa fiye da kakanninku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |