M.Sh 30:18 - Littafi Mai Tsarki18 to, ina faɗa muku yau, lalle za ku hallaka. Ba za ku yi tsawon rai a ƙasar da za ku haye Urdun ku shiga ciki don ku mallake ta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 na furta muku yau cewa tabbatacce za a hallaka ku. Ba za ku zauna a ƙasar da kuke hayewa Urdun don ku shiga ku ci gādonta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |