M.Sh 30:13 - Littafi Mai Tsarki13 Ba kuma a hayin teku yake ba, balle ku ce, ‘Wa zai haye mana wannan teku don ya kawo mana shi don mu ji, mu kiyaye?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Ba kuwa yana gaba da teku ba, da za ku ce, “Wa zai haye tekun don yă kawo mana, yă kuma furta mana, don mu yi biyayya?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |