M.Sh 3:17 - Littafi Mai Tsarki17 Na kuma ba su Araba, Urdun shi ne iyaka daga Kinneret, har zuwa Tekun Araba, wato Tekun Gishiri, a gangaren gindin Dutsen Fisga wajen gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Iyakarsa daga yamma kuwa shi ne Urdun a Araba, daga Kinneret zuwa Tekun Araba (wato, Tekun Gishiri) a gangaren gindin Dutsen Fisga wajen gabas. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |