M.Sh 29:29 - Littafi Mai Tsarki29 “Sanin gaibu na Ubangiji Allahnmu ne, amma abubuwan da aka bayyana namu ne, mu da 'ya'yanmu har abada, don mu kiyaye dukan maganar dokokin nan.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202029 Ubangiji Allahnmu bai bayyana abubuwa na yanzu da na nan gaba ba, amma ya umarce mu mu kiyaye kalmomin dokar da ya ba mu, mu da kuma ’ya’yanmu har abada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |