M.Sh 29:24 - Littafi Mai Tsarki24 Dukan al'ummai za su ce, ‘Me ya sa Ubangiji ya yi haka da wannan ƙasa? Me ya sa ya yi fushi mai tsanani haka?’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Dukan al’ummai za su yi tambaya su ce, “Me ya sa Ubangiji ya yi haka da wannan ƙasa? Me ya jawo wannan fushi mai tsanani haka?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |