M.Sh 29:21 - Littafi Mai Tsarki21 Ubangiji zai ware mutumin nan daga dukan kabilan Isra'ila, don ya hukunta shi bisa ga dukan la'anar da aka rubuta a wannan littafin dokoki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Ubangiji zai ware shi daga dukan kabilan Isra’ila don yă hukunta shi bisa ga dukan la’anonin alkawarin da aka rubuta a wannan Littafin Doka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |