M.Sh 29:16 - Littafi Mai Tsarki16 “Kun sani dai yadda muka zauna a ƙasar Masar, da yadda muka yi ta ratsawa ta tsakiyar al'ummai muka wuce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ku kanku kun san yadda muka yi zama a Masar, da yadda muka yi ta ratsawa ta tsakiyar al’ummai muka wuce. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |