M.Sh 29:1 - Littafi Mai Tsarki1 Waɗannan ne zantuttukan alkawari da Ubangiji ya umarci Musa ya faɗa wa Isra'ilawa a ƙasar Mowab, wato banda alkawarin da ya yi da su a bisa Dutsen Horeb. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Waɗannan su ne sharuɗan alkawarin da Ubangiji ya umarci Musa yă yi da Isra’ilawa a Mowab, wato, ban da alkawarin da ya yi da su a Dutsen Horeb. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |