M.Sh 28:8 - Littafi Mai Tsarki8 “Ubangiji zai sa wa abin da yake cikin rumbunanku albarka da dukan aikin hannuwanku. Zai sa muku albarka a ƙasar da yake ba ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Ubangiji zai aika da albarka a rumbunanku da kuma a bisa kome da kuka sa hannunku a kai. Ubangiji Allahnku zai albarkace ku a ƙasar da yake ba ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |