M.Sh 28:40 - Littafi Mai Tsarki40 Za ku sami itatuwan zaitun ko'ina cikin ƙasarku, amma ba za ku sami man da za ku shafa ba, gama 'ya'yan za su kakkaɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202040 Za ku kasance da itatuwan zaitun ko’ina a ƙasarku, amma ba za ku yi amfani da mansu ba, domin ’ya’yan zaitun za su kakkaɓe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |