M.Sh 28:4 - Littafi Mai Tsarki4 “'Ya'yanku za su zama masu albarka, haka nan kuma amfanin gonakinku, da 'ya'yan dabbobinku, da 'ya'yan shanunku, da 'ya'yan tumakinku da awakinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 ’Ya’yanku za su zama masu albarka, haka ma hatsin gonakinku da kuma ’ya’yan dabbobinku, wato, ’ya’yan shanu da ’yan tumakinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |