M.Sh 28:39 - Littafi Mai Tsarki39 Za ku dasa gonakin inabi, ku nome su, amma ba za ku sha ruwan inabin, ko ku tsinke 'ya'yan inabin ba, gama tsutsa za ta cinye shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202039 Za ku shuka inabi ku kuma yi musu banƙasa, amma ba za ku sha ruwan inabin ba, domin tsutsotsi za su cinye su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |