M.Sh 28:32 - Littafi Mai Tsarki32 A idonku za a ba da 'ya'yanku mata da maza ga wata al'umma dabam, za ku yi ta jin kewarsu, amma a banza, gama ba ku da ikon yin kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Za a ba da ’ya’yanku maza da mata ga wata al’umma, za ku kuma yi ta zuba idanunku kuna neman su kullayaumi, amma a banza, domin ba ku da ikon yin kome. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |