19 “Da la'ana za ku shiga, da la'ana kuma za ku fita.
19 Za a la’anta ku sa’ad da kuka shiga da sa’ad da kuka fita.
“Da albarka za ku shiga, da albarka kuma za ku fita.
A waɗancan lokatai, ba salama ga mai fita ko ga mai shiga, gama babban hargitsi ya wahalar da dukan mazaunan ƙasashe.
“Ubangiji zai aiko muku da la'ana, da ruɗewa, da damuwa cikin dukan abin da za ku yi, har ya hallaka ku, ku lalace da sauri saboda mugayen ayyukanku, domin kuma kuka rabu da ni.