M.Sh 28:1 - Littafi Mai Tsarki1 “Idan kun yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, kuna aikata dukan umarnansa waɗanda nake umartarku da su yau, to, Ubangiji Allahnku zai fifita ku fiye da dukan sauran al'umma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 In kun yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, kuka kuma lura, kuka bi dukan umarnan da na ba ku a yau, Ubangiji Allahnku zai sa ku bisa dukan al’ummai a duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |