M.Sh 27:26 - Littafi Mai Tsarki26 “ ‘La'ananne ne wanda bai yi na'am da kalmomin dokokin nan don ya yi aiki da su ba.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ ” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 “La’ananne ne mutumin da bai yi na’am da kalmomin wannan doka ta wurin aikata su ba.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |