M.Sh 27:25 - Littafi Mai Tsarki25 “ ‘La'ananne ne wanda aka yi ijara da shi don ya kashe marar laifi.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 “La’ananne ne mutumin da ya karɓi cin hanci don yă kashe marar laifi.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |