M.Sh 27:23 - Littafi Mai Tsarki23 “ ‘La'ananne ne wanda ya kwana da surukarsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 “La’ananne ne mutumin da ya kwana da mahaifiyar matarsa.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |