M.Sh 27:18 - Littafi Mai Tsarki18 “ ‘La'ananne ne wanda ya karkatar da makaho daga hanya.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 “La’ananne ne mutumin da ya karkatar da makaho daga hanya.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |