M.Sh 27:17 - Littafi Mai Tsarki17 “ ‘La'ananne ne wanda ya ci iyakar maƙwabcinsa.’ “Sai dukan jama'a su amsa, ‘Amin, Amin!’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 “La’ananne ne mutumin da ya gusar da dutsen da aka kafa don nuna shaidar iyaka.” Sai dukan mutane su ce, “Amin!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |