14 Kada kuma ku ajiye mudu iri biyu a gidanku, wato babba da ƙarami.
14 Kada ku kasance da mudu iri biyu a jakarku, ɗaya babba, ɗaya ƙarami.
“Kada ku riƙe ma'aunin nauyi iri biyu a jakarku, wato babba da ƙarami.
Sai ku kasance da ma'aunin nauyi da mudu masu kyau don ku daɗe a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku.