M.Sh 23:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Kada ku ji ƙyamar Ba'edome gama shi danginku ne. Kada kuma ku ji ƙyamar Bamasare don kun yi baƙunci a ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Kada ku yi ƙyamar mutumin Edom, gama mutumin Edom ɗan’uwanku ne. Kada ku yi ƙyamar mutumin Masar, domin kun yi zama baƙunta a ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |