M.Sh 22:7 - Littafi Mai Tsarki7 Sai ku bar uwar ta tafi, amma kun iya kwashe 'ya'yan. Yin haka zai sa ku sami zaman lafiya da tsawon rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Za ku iya kwashe ’ya’yan, amma ku tabbata kun bar mahaifiyar tă tafi. Yin haka zai sa ku sami zaman lafiya da tsawon rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |