M.Sh 22:5 - Littafi Mai Tsarki5 “Kada mace ta sa suturar maza, kada kuma namiji ya sa suturar mata. Duk mai yin haka, abin ƙyama ne ga Ubangiji Allahnku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Kada mace ta sa suturar maza, kada kuma namiji ya sa suturar mata, gama Ubangiji Allahnku yana ƙyamar duk mai yin haka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |