M.Sh 22:3 - Littafi Mai Tsarki3 Haka nan kuma za ku yi da jakinsa, da riga, da kowane abin wani da ya ɓace, ku kuwa kuka tsinta. Faufau, kada ku ƙyale su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Ku yi haka in kun sami jakin ɗan’uwanku, ko rigarsa, ko kowane abin da ya ɓace. Kada ku ƙyale shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |