M.Sh 22:25 - Littafi Mai Tsarki25 “Amma idan a saura wani ya fāɗa wa yarinyar da ake tashinta, har ya kwana da ita ƙarfi da yaji, sai a kashe wannan mutum. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202025 Amma in a bayan gari ne mutumin ya sadu da yarinyar da aka yi alkawari aure, ya kuma yi mata fyaɗe, mutumin da ya yi wannan ne kaɗai zai mutu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |