10 “Kada ku haɗa sa da jaki su yi huɗa tare.
10 Kada ku haɗa bijimi da jaki su yi noma tare.
“Kada ku sa rigar da aka saƙa da ulu garwaye da lilin.
“Sai ku kiyaye dokokina. Kada ku bar dabbobinku su yi barbara da waɗansu iri dabam. Kada ku shuka iri biyu a gonakinku. Kada ku sa tufar da aka yi da ƙyalle iri biyu.