M.Sh 21:14 - Littafi Mai Tsarki14 In ka ji ba ka bukatarta, sai ka sake ta ta tafi inda take so, amma kada ka sayar da ita, kada kuma ka wahalshe ta, tun da yake ka riga ka ƙasƙantar da ita.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 In ba ka jin daɗinta, ka bar tă tafi inda take so. Ba za ka sayar da ita ko ka yi da ita kamar baiwa ba, da yake ka ƙasƙantar da ita. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |