M.Sh 20:11 - Littafi Mai Tsarki11 In ya yarda da salamar, har ya buɗe muku ƙofofinsa, sai dukan mutanen da suke cikinsa su yi muku aikin gandu, su bauta muku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 In sun yarda da salamar, suka buɗe ƙofofin garinsu, to, sai dukan mutanen da suke cikinsa su yi muku aikin gandu, su kuma yi muku aiki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |