M.Sh 2:36 - Littafi Mai Tsarki36 Daga Arower wadda take gefen kwarin kogin Arnon, zuwa Gileyad har ma da garin da yake cikin kwarin, Ubangiji Allahnmu ya ba da dukan kome a gare mu. Ba birnin da ya gagare mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Ubangiji Allahnmu ya taimake mu muka ci Arower wadda take a gefen Kwarin Arnon, da garin da yake a cikin kwarin, har zuwa Gileyad. Babu garin da ya gaggare mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |