M.Sh 2:34 - Littafi Mai Tsarki34 Muka ci dukan garuruwansa, muka hallaka kowane gari, da mata, da maza, da yara, ko ɗaya bai ragu ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 A wannan lokaci mun ci dukan biranensa, muka kuma hallaka su, maza, mata da kuma yara. Ba mu bar wani da rai ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |