17 sai Ubangiji ya yi mini magana, ya ce,
17 sai Ubangiji ya ce mini,
“Sa'ad da dukan waɗanda suka isa yaƙi suka mutu,
‘Yau za ku ratsa kan iyakar ƙasar Mowab a Ar.
Sa'ad da kuka isa wannan wuri, sai Sihon Sarkin Heshbon, da Og, Sarkin Bashan, suka fito su yi yaƙi da mu, amma muka ci su.