M.Sh 19:21 - Littafi Mai Tsarki21 Kada ku ji tausayi, zai zama rai maimakon rai, ido maimakon ido, haƙori maimakon haƙori, hannu maimakon hannu, ƙafa maimakon ƙafa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 Kada ku ji tausayi, rai yă zama a maimakon rai, ido a maimakon ido, haƙori a maimakon haƙori, hannu a maimakon hannu, ƙafa a maimakon ƙafa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |