M.Sh 19:14 - Littafi Mai Tsarki14 “A cikin gādon da za ku samu a ƙasar da Ubangiji Allah yake ba ku ku mallaka, kada ku ci iyakar maƙwabcinku, wanda kakan kakanni suka riga suka kafa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Kada ka gusar da dutsen nuna shaidar iyakar maƙwabcinka wanda kakanni suka sa, a gādon da ka samu a ƙasar da Ubangiji Allahnka yake ba ka mallaka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |