M.Sh 18:6 - Littafi Mai Tsarki6 “Balawe yana da dama ya tashi daga kowane gari na Isra'ila inda yake zaune ya je wurin da Ubangiji ya zaɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Idan Balawe ya tashi daga wani garinku, wurin da yake da zama a Isra’ila, ya tafi a wurin da Ubangiji ya zaɓa, zai iya dawo a duk lokacin da ya ga dama. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |