M.Sh 18:4 - Littafi Mai Tsarki4 Sai kuma ku ba su nunan fari na hatsinku, da ruwan inabinku, da manku, da kuma gashin tumakinku wanda kuka fara sausaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Za ku ba su nunan fari na hatsinku, da sabon ruwan inabinku, da manku, da kuma gashi na fari daga askin da kuka yi na tumakinku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |