M.Sh 18:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ba za su sami gādo tare da 'yan'uwansu ba, Ubangiji ne gādonsu kamar yadda ya alkawarta musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ba za su sami gādo a cikin ’yan’uwansu ba; Ubangiji ne gādonsu, kamar yadda ya yi musu alkawari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |