M.Sh 18:19 - Littafi Mai Tsarki19 Duk wanda bai saurari maganata wadda zai faɗa da sunana ba, ni da kaina zan nemi hakkinta a gare shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Duk wanda bai saurari kalmomina da annabin nan yake magana da sunana ba, ni kaina zan nemi hakki a kan mutumin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |