M.Sh 18:18 - Littafi Mai Tsarki18 Zan tayar musu da wani annabi kamarka daga cikin 'yan'uwansu. Zan sa magana a bakinsa, zai faɗa musu duk abin da na umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Zan tayar musu da wani annabi kamar ka daga cikin ’yan’uwansu; zan sa kalmomina a cikin bakinsa, zai kuma faɗa musu kome da na umarce shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |