M.Sh 16:2 - Littafi Mai Tsarki2 Sai ku miƙa hadayar ƙetarewa daga garkenku na tumaki da na shanu ga Ubangiji Allahnku a wurin da Ubangiji ya zaɓa domin ya tabbatar da sunansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Ku miƙa ’yar dabba daga cikin garkenku na tumaki, ko na shanu a matsayin Bikin Ƙetarewa ga Ubangiji Allahnku a wurin da Ubangiji zai zaɓa a matsayin mazauni don Sunansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |