M.Sh 16:19 - Littafi Mai Tsarki19 Kada ku ɓata shari'a, kada ku yi sonzuciya, kada kuma ku karɓi hanci, gama cin hanci yakan makantar da idanun mai hikima, ya karkatar da maganar adali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Kada ku ɓata shari’a, ko ku nuna bambanci. Kada ku karɓi cin hanci, gama cin hanci yakan makanta idanu mai hikima, yă murɗe maganar mai gaskiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |