M.Sh 16:18 - Littafi Mai Tsarki18 “Sai ku naɗa alƙalai da shugabanni domin garuruwanku waɗanda Ubangiji Allahnku ya ba ku bisa ga kabilanku. Sai su yi wa jama'a shari'a da adalci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ku naɗa alƙalai da shugabanni don kowace kabila, a kowane birnin da Ubangiji Allahnku yake ba ku, za su kuma shari’anta mutane ba nuna bambanci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |