M.Sh 16:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai ku yi murna a cikin idin, ku da 'ya'yanku mata da maza, da barorinku mata da maza, da Balawe, da baƙo, da maraya, da gwauruwa ta gaske, waɗanda suke zaune tare da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Ku yi farin ciki a Bikinku, da ku da ’ya’yanku maza da mata, da bayinku maza da mata, da Lawiyawa, da baƙi, da marayu, da kuma gwaurayen da suke zama a cikin biranenku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |