M.Sh 15:7 - Littafi Mai Tsarki7 “Idan akwai wani danginku matalauci, a wani gari na cikin garuruwan ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, to, kada ku taurara zuciyarku, ku ƙi sakin hannu ga danginku matalauci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 In akwai matalauci a cikin ’yan’uwanku, a duk wani daga cikin biranen da Ubangiji Allahnku yake ba ku, kada ku taurara zuciya, ko ku ƙi saki hannu ga ɗan’uwanku matalauci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |