M.Sh 15:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ku tuna dā ku bayi ne a ƙasar Masar, amma Ubangiji Allahnku ya 'yantar da ku, domin haka nake ba ku wannan umarni yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ku tuna, dā ku bayi ne a Masar, Ubangiji Allahnku kuma ya fisshe ku. Shi ya sa nake ba ku wannan umarni a yau. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |