M.Sh 15:10 - Littafi Mai Tsarki10 Sai ku ba shi hannu sake, ba da ɓacin zuciya ba. Saboda wannan Ubangiji zai sa muku albarka cikin aikinku duka, da abin da kuke niyyar yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Ku bayar hannu sake gare shi, ku kuma yi haka ba tare da gunaguni ba; saboda wannan fa Ubangiji Allahnku zai albarkace ku a cikin dukan aikinku, da kuma kome da kuka sa hannunku a kai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |