4 Ga dabbobin da za ku ci, da saniya, da tunkiya, da akuya,
4 Waɗannan su ne dabbobin da za ku iya ci, saniya, tunkiya, akuya,
Amma Bitrus ya ce, “A'a, ya Ubangiji, don ban taɓa cin wani abu marar tsarki ko mai ƙazanta ba.”
da turkakkun bijimai goma, da shanu ashirin daga makiyaya, da tumaki ɗari banda kishimai, da bareyi, da batsiyoyi, da kaji masu ƙiba.
da mariri, da barewa, da mariya, da mazo, da makwarna, da gada, da ɓauna, da ragon dutse.
Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan ka'idodi