20 Za ku iya cin duk abin da yake da fikafikai in dai shi halattacce ne.
20 Amma duk wata halitta mai fikafikai mai tsabta ce, za ku iya ci.
“Dukan 'yan ƙwari masu fikafikai masu rarrafe haram ne a gare ku, kada ku ci su.
“Kada ku ci mushe. Amma mai yiwuwa ne ku ba baren da yake zaune a garuruwanku, ko kuma ku sayar wa baƙo. Gama ku jama'a ce keɓaɓɓiya ga Ubangiji Allahnku. “Kada ku dafa ɗan akuya a madarar uwarsa.”