18 da zalɓe, da kowane irin jinjimi, da katutu, da yaburbura.
18 zalɓe, kowane irin jinjimi, katutu, da kuma jamage.
da shamuwa, da jinjimi da irinsa, da burtu, da jemage.
da kwasakwasa, da ungulu, da dimilmilo,
“Dukan 'yan ƙwari masu fikafikai masu rarrafe haram ne a gare ku, kada ku ci su.